Rowa a Bakin Makaɗan Fada na Hausa

    Tsakure

    Hausawa kan ce “Roƙi roƙaƙƙe ka ga baƙar rowa” Rowa wata ɗabi’a ce mummuna da ke haifar da hasada da ƙiyayya da rashin jin ƙai a cikin al’umma. Wannan maƙala za ta dubi irin kallon hadarin Kaji da mawaƙa kan yi wa marowata, da ɗabi’un da suke tantance marowata a yayin aiwatar da sana’arsu ta waƙa. Haka kuma maƙalar za ta yi tsokaci kan martanin da mawaƙan kan mayar wa marowata waɗanda suke ganin tamkar ‘yan hana ruwa gudu ne. Daga ƙarshe za a ɗauraye da irin sakamakon da rowa ke haifarwa.

    DOI: www.doi.org/10.36349/zwjohps.2025.v04i02.007

    author/Aminu Alhaji Ibrahim

    journal/Zauren Waƙa 4(2) | July 2025 |

    Pages